Tashar television ta Sky News ta nakalto majiyar barikin sojoji na rundunar ta 152 a Ajdabiya tana cewa mayakan na kungiyar Daesh sun kawo hare-haren a safiyar yau Laraba kan sojoji wadanda suke bincike a kan wani titu kusa da barikinsu a garin Ajdabi sun kuma kashe sojoji 10.
Banda haka mayakan na Daesh sun kona dukkan motoci da kuma rumfar binciken na sojojin sannan suka arce.
................
300
25 Oktoba 2017 - 19:59
Lambar labari: 862606
Wasu majiyoyin sojojin kasar Libya sun bada labarin cewa mayakan kungiyan yan ta'adda ta Daesh sun kai farmaki kan wani barikin sojoji a garin Ajdabia daga gabacin kasar a yau Laraba.